![]() | |
---|---|
unicameral legislature (en) ![]() | |
![]() | |
Bayanai | |
Ƙasa | Najeriya |
Applies to jurisdiction (en) ![]() | Lagos |
Shafin yanar gizo | lagoshouseofassembly.gov.ng |
Majalisar dokokin jihar Legas ita ce majalisar dokokin jihar Legas. Tana kan titin Gwamna a babban birnin jihar, Ikeja. Majalisar dai a halin yanzu tana karkashin jam'iyyar siyasa ta All Progressives Congress wacce ita ce jam'iyya mai mulki a jihar Legas. An yi majalisu daban-daban guda tara, na farko an kaddamar da shi ranar 2 ga watan Oktoba 1979 kuma an buɗe na yanzu 7 Yuni ga watan 2019.[1][2][3] Akwai ‘yan majalisar arba’in, biyu ne ke wakiltar daya daga cikin kananan hukumomi ashirin da ke Legas.
© MMXXIII Rich X Search. We shall prevail. All rights reserved. Rich X Search